Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya yada hoto (screenshot) na da’awar wani me amfani da shafin X wanda ke cewa fasgo na Afurka ta Kudu shi ne mafi karfi a Afurka duk da cewa kudinsa bai kai na Najeriya ba. Hukunci: KARYA CE. Ya zuwa wannan shekara ta 2025, fasgo na Seychelles shine …