Da’awa: Wani jarumin barkwanci ya yi ikirarin cewa an yi amfani da AI wato manhajar da ke kwaikwayon dabi’un dan adam, aka kirkiri wani shafin yanar gizo da ya fitar da sanarwar nesanta jami’ar European-American University da ta nesanta kanta daga digirin girmamawa da aka bai wa mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara. Hukunci: Yaudara ce. …