Marinar Kofar Mata wuri mai dadadden tarihi da aka kafa ta a shekarar 1498 kamar yadda littafan tarihi da makaloli na masana suka nunar, an kafa ta a cikin birnin Kano ma’ana a cikin badala ko ganuwar Kano, tana nan daf da bakin Kofar Mata daya daga cikin kofofi na birnin Kano masu dinbin tarihi, …