Kwana Na Karshe A Gida | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS kina gida tare da mijinki da ‘ya’yanku hudu, kuna shirya abincin rana kamar kowace rana. Kwatsam sai kuka ji ‘yan ta’adda dauke da makamai sun kewaye garinku. Suna afkawa gidaje, suna sace amfanin gona, suna kashe duk wanda ya musu … The post Kwana Na Karshe A Gida appeared first on HumAngle.